16-Dec-2024
15-Dec-2024
12-Dec-2024
11-Dec-2024
20241216-Yamai
00:00
1x
Wasan fada na zamani da ake cewa “Mixed Martial Arts”, ana kallonsa a matsayin mugun wasa. Domin kuwa wasa ne da a cikinsa ake baiwa ‘yan wasa damar yiwa juna dukan kawo wuka, wato dai dukan da zai iya haifar da mummunan rauni ta hanyar naushi da hannu, ko da gwiwar hannu, ko shake wuyan mutum, da kulle mutun cikin kafafun abokin hamayya. Ko shakka ba bu wannan wasa ne mai matukar hadari. Kuma kadan ne daga masu yinsa za su fi matashiya Shi Ming sanin hakan, duba da cewa ita ‘yar wasan ce kuma likita.
17-Dec-2024
24-Nov-2024
14-Dec-2024
Ta taba yin aiki da zama a kauye, da yin karatu a kasar waje, ta kuma taba gudanar da aiki a matsayin mai fassara, da ma kasancewa babbar darekta a wani kamfanin kasa da kasa. A yayin da take da shekaru 70 da haihuwa, ta yi murabus don fara sabon aikin na intanet, inda ta samu karbuwa sosai daga wajen matasa. Menene labarinta, kafin kasancewarta daya daga cikin “Fitattun mata guda goma a kasar Sin”? A cikin shirinmu na yau, za mu kawo muku labari ne game da wannan baiwar Allah mai suna Liu Mingming.