Turkiyya
Jump to navigation
Jump to search
|
| |||
| Devisa nacionala: Egemenlik, kayıtsız şartsız Milletindir (Cin gashi babu wata tantama, na Jama'a ne) | |||
| Yaren kasar | Turkanci | ||
| Ƙabilu | 70–75% Turks,
18% Kurds, 7–12% saura | ||
| Baban birni | Ankara | ||
| shugaba | Recep Tayyip Erdoğan | ||
| Fadin kasa | 783562 km2 | ||
| Ruwa % | (1،3)% | ||
| Yawan mutane | 79,814,871 (2017) | ||
| Wurin da mutane suke da zama | 239.8/ 2km | ||
| Ta samu 'yanci |
24 ga watan oktoba, 1923 | ||
| kudin | Liran Turkiyya | ||
| kudin da yake shiga kasa a shekara | (1,123.380 billion)$ | ||
| kudin da kowane mutume yake samu A shekara | (15,001)$ | ||
| banbancin lokaci | EET
+2 UTC | ||
| Rane | EEST
+3 UTC | ||
| Lambar Yanar gizo | .tr | ||
| lambar wayar taraho ta kasa da kasa | +90 | ||
Turkiya Kasa ce wadda ta ke tsakanin Nahiyar Asiya da ta Turai. Tana makwobtaka da kasashe kamar Iran, Irak, Siriya, Armeniya, Georgiya da Bulgairiya.
TARIHIN KASAR TURKIYYA[gyara sashe | Gyara masomin]
Kasar turkiyya kasce mai dadadden tarihi musamman ma ta dadewar Halittar da Adam a cikin ta. Bayan nahiyar Afrika babu wani yanki da yakai Turkiyya dadadden tarihin Dan Adam .
Daulolin da suka gabata a kasar Turkiyya[gyara sashe | Gyara masomin]
Lallai kam turkiyya kasace wadda ta kumshi daulili masu dimbin tarihi tun dadadewa.
| Turai | |||
| Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • MOldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya | Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom | ||
| Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican | Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland | ||
| Kazakhstan | |||
Wannan kasida guntu ne: yana bukatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.