Sweden
Sweden, kasa ne, da ke a nahiyar Turai. Sweden tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 450,295. Sweden tana da yawan jama'a 10,065,389, bisa ga ƙidayar shekarar 2017. Sweden tana da iyaka da Norway kuma da Finland. Babban birnin Sweden, Stockholm ne.
Sweden ta samu yancin kanta a farkon karni na sha biyu.
| Turai | |||
| Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • MOldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya | Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom | ||
| Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Greek • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican | Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland | ||
| Kazakhstan | |||