BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Sukar da Tinubu ke sha bayan ayyana dokar ta-ɓaci a jihar Rivers
Shugaban Najeriya Bola Tinubu na ci gaba da shan suka daga manyan ƙasa game da dokar ta-ɓaci da ya ayyana a jihar Rivers. Mun duba muhimman abubuwa biyar da suka faru bayan haka.
KAI TSAYE, Fursunoni 12 sun tsere daga gidan yari a jihar Kogi
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na 23 ga watan Maris 2025.
Addinina ya fi muhimmanci a kan ƙwallon ƙafa - Ouattara
Ɗan wasan gaba na Bournemouth Dango Ouattara ya ce Musulunci na taimaka masa zama kan turbar da ta dace, lokacin da aka tattauna da shi kan sana'arsa ta ƙwallon kafa, da addini da kuma azumin Ramadan.
Ba za mu yi haɗaka da kowa ba - SDP
Jam'iyyar SDP a Najeriya ta yi watsi da yunkurin haɗaka tsakaninta da sauran jam'iyyun adawa da nufin tunkarar zaɓen 2027.
Ana tattaunawa kan rikicin Rasha da Ukraine a Saudiyya
Masu shiga tsakani a Amurka na tattaunawa da Ukraine a Riyadh, babban birnin Saudiyya, hakazalika za su yi wata tattaunawar a gefe guda da Rasha a yau litinin.
'Yadda man bilicin ya ɓata fuskokin ƴaƴana'
Wata ƴar Najeriya ta bayyana dalilin da ya sa ita - da wasu kusan kashi 77 na matan ƙasar - suke amfani da mayukan bilicin.
Ramadan: Bambanci tsakanin azumin Musulmi da na Kirista
Azumin watan Ramadan yana daya daga cikin ginshikan Musulunci guda biyar da suka wajaba a kan kowane Musulmin da ya kai munzalin yi - baligi, mai hankali, kuma mai cikakkiyar lafiya.
Cikin yaran da ake yi wa fyaɗe a Sudan 'har da ƴan shekara ɗaya'
Akan yi wa yara masu shekara ɗaya fyaɗe yayin da yaƙi ke ci gaba da ruruwa a Sudan, in ji Unicef.
Ƴanbindiga sun kashe jami'an tsaro 10 na jihar Zamfara
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na 23 ga watan Maris 2025.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Yamma, 19:29, 24 Maris 2025, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 24 Maris 2025, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 24 Maris 2025, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 24 Maris 2025, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
Dole Chelsea ta biya fam miliyan 5 idan ta fasa sayen Sancho
Sancho na da kwantiragi da Manchester United har zuwa 2026
Isak ya fi son komawa Liverpool, De Bruyne ya tattauna da San Diego
Ɗanwasan gaban Newcastle, Alexander Isak da Barcelona ke zawarci zai fi ƙaunar komawa taka leda a Liverpool idan suka shiga zawarcin shi.
Diaz na jiran tayin Barca, Madrid na son Konate
Nottingham Forest za ta sake shawara kan buƙatar Douglas Luiz, Everton na son ɗauko Koni de Winter domin maye gurbin Jarrad Branthwaite, yayin da Bournemouth ke fatan mallakar Kepa Arrizabalaga.
Me nasarar Najeriya a Rwanda ke nufi a neman zuwa gasar Kofin Duniya?
A ranar Juma'a ne tawagar Super Eagles ta Najeriya ta doke Rwanda d2-0 a birnin Kigali a wasannin neman gurbin shiga gasar cin Kofin Duniya.
City da Utd na hamayya kan Wharton, Ko Zidane zai koma Juventus?
Ƙunyiyoyin Manchester na hamayya kan Adam Wharton daga Crystal Palace, Real Madrid na son shiga gaban Arsenal kan Martin Zubimendi yayin da Victor Osimhen ya nace kan Juventus.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Labaran Bidiyo
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Yadda hayaniya ke rage wa ɗan'adam tsawon rai
Wakilin BBC James Gallagher ya yi nazari kan yadda hayaniya ke rage wa mutum tsawon rai.
Hanyoyin da za ku sanya kanku farin ciki a zuci da jikinku
Bincike ya gano rera waƙa, da shiga daji, da yin hira da abokai, da zama a waje na taimakawa wajen saka farin ciki a zukatan mutane.
Waiwaye: Ƴar bautar ƙasar da ke tayar da ƙura a Najeriya da rikicin siyasar jihar Rivers
Wannan maƙala ce da ke kawo muku muhimman batutuwan da suka faru a Najeriya cikin makon da muke bankwana da shi.
Dakatar da gwamnan Rivers ɓata sunan Najeriya ne a idon duniya — Jonathan
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na 22 ga watan Maris 2025.
Faretin sojojin Kenya, da masu tseren mota cikin hotunan Afirka
A selection of the week's best photos from across the African continent and beyond.
Mai haƙa ƙabarin da 'aiki ke hana shi barci' saboda yaƙin Sudan
A maƙabartar Ahmed Sharfi babu abin da za ka ji sai warin gawarwaki
Vinicius ya ci wa Brazil wasa da ƙwallo mai ƙayatarwa
Ɗanwasan gaban Real Madrid Vinicius Junior ya taimaka wa Brazil doke Columbia a wasan neman gurbi a gasar Kofin Duniya ta 2026 da ƙayatacciyar ƙwallon da ya ci.
'Yara fiye da miliyan ɗaya za su rasa tallafin USAID a Najeriya da Habasha'
UNICEF ya ce nan da watanni biyu abinci mai gina jiki da sauran magungunan da yake amfani da su wajen yaƙi da lalurar a ƙasashen biyu za su ƙare saboda rashin masu ɗaukar nauyi.
Me ya sa sojojin Najeriya ke musanta masaniyar yin sulhu da ƴanbindiga?
"Wannan na nuna irin saɓani da rashin aiki tare da ke tsakanin hukumomin tsaro a Najeriya wanda kuma yana ɗaya daga cikin dalilan da ke sa sulhun wargajewa koda an yi shi." In ji Kabiru Adamu, masanin tsaro.
Mece ce manufar Rasha ta gaba? Ƙasashen da ke son samun garkuwa daga Putin
Ƙasashen ƙungiyar Nato da ke ɓangaren gabas na shiri kan yiwuwar cewa Rasha za ta iya komawa kansu.
Ayatollah Khamenei ya gargaɗi Amurka game da Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na 21 ga watan Maris 2025.
Sojojin Sudan sun ƙwato fadar shugaban ƙasa bayan shekara biyu ana fafatawa
Sojojin Sudan sun ƙwato fadar shugaban ƙasa da ke Khartoum daga hannun dakarun RSF, kusan shekara biyu bayan da RSF suka ƙwace ta.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
Nishadi
Shirye-shirye na Musamman
Murya, Tarihin ƙabilar Hadzabe da alfanun ƙungiyar OIF ta harshen Faransanci
Filin Amsoshin Takardunku na wannan makon ya amsa tambayoyi game da tarihin ƙabilar Hadzabe da kuma amfanin da ƙungiyar OIF ta masu magana da harshen Faransanci ta yi wa ƙasashe rainon Faransa.
Murya, Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 23/03/2025
Haruna Tangaza da Haruna Kakangi ne suka gabatar da shirin, inda suka bayar da labarai masu nishaɗantarwa.
Murya, Gane Mini Hanya: Kan Ranar Ruwa ta Duniya , Tsawon lokaci 14,02
An dai ware ran 22 ga watan Maris ta kowacce shekara don yi bikin ranar da nufin wayar da kan al'umma game da muhimmancin tsaftataccen ruwan sha.
Murya, Lafiya Zinariya: Da gaske ana ɗaukar amosani ta mataji ko kibiyar kitso?, Tsawon lokaci 14,30
Lafiya Zinariya: Da gaske ana ɗaukar amosari ta mataji ko kibiyar kitso?
























































