Hausa
Abin mamaki: Wani makaho ya zama Malamin Makaranta
Abin mamaki: Wani makaho ya zama Malamin Makaranta-
Shugaban kasa Buhari ya rubuto wasika ga yan Najeriya, ina bukatar lokaci mai tsawo don hutuwa
Yanzu yanzu: Shugaban kasa Buhari ya rubuto wasika ga yan Najeriya, ina bukatar lokaci mai tsawo domin hutuwa -
YANZU YANZU: Sako daga Burutai
YANZU YANZU: Sako daga Janar Burutai -
Muhimman abubuwa 12 dangane da tarihin Marigayi Sheikh Ja'afar da za su birge ka
Jerin wasu abubuwa 12 na tarihin Sheikh Ja'a'far Adam na 4 da 5 za su fi ba ka mamaki -
Da mun so da mun hana a kafa APC - PDP
Da mun sani da bamu bari an kafa APC ba - PDP
-
LABARI DA DUMI-DUMI: Zan zamo shugaban kasar Najeriya nan bada jimawa ba – Fayose
Zan zamo shugaban kasar Najeriya nan bada jimawa ba – Fayose -
Tashin hankali a kudancin Kaduna yayinda wasu yan bindiga sun hallaka mutane 14
Tashin hankali a kudancin Kaduna yayinda wasu yan bindiga sun hallaka mutane 14
YANZU-YANZU: Wani jirgin sama ta fadi a kan wasu shaguna kuma ta kama da wuta (Hotuna)
Rahotanni daga Melbourne ya nuna cewa wani jirgin shata ta fadi a kan wasu shaguna a kusa da filin jirgin sama na Essendon a ranar Talata da safe kafin 9am.
Dan wasan kwaikwayo Janar Bello yayi aure
Dan wasan Kannywood, Muhammad Bello ya auri masoyiyiarshi, Zainab Mohammed, a ranan asabar, a Jos, jihar Flato.Daya daga cikin abokan ango, Hamisu Musa.
Dalilin da ya sa muka dwade wurin ganawar shugabanin jam’iyyar PDP – Inji ‘yan sanda
'Yan sandan babban birnin tarayya ta dakatar da shugabanin bangarorin jam’iyyar PDP gudanar da taro a Abuja. Kuma sun muzanta zargin cewa suna bin umurnin APC.
Abin ku zo ku gani daya tilo da Jonathan ya yiwa maifarsa Otuoke (Hotuna)
Babban abin ku zo ku gani na jami'a da tsohon shugaba Goodluck Jonathan ya yi a mahaifarsa Otuoke a shakerun da ya yi yana mulki da kuma halin da ta ke ciki.
Shugaban kasa yayi alkawari ya saba
Farfesa Yemi Osinbajo Mukaddashin shugaban kasa yayi alkawarin zuwa Jihar Ondo kai ziyara sai dai har yanzu ya gaza cikawa. Yanayin hazo ne dai ya kawo cikas.
Ka ji abin da Kiristoci suka yi wa Buhari kuwa a Katsina?
A Jihar Katsina mahaifar shugaban kasa Muhammadu Buhari Kiristoci ne suka shiga addu’o’i dare da rana game da rashin lafiyar shugaban kasar. Buhari dai yana UK.
Abin da ya dace da Buhari Inji wani Tsohon shugaban kasa
Tsohon shugaban Ghana Rawlings yace da alamu yadda abubuwa suka yi tsada ya tagayyar ‘Yan Najeriya har ta kai wasu suna fatan Buhari ya mutu. Amma fa tukuna.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa yayi tir da Gwamnatin Buhari
Mataimakin shugaban majalisar dattawa Ike Ekweremadu yayi tir da mulkin Buhari, yace APC ta karya duk alkawuran da tayi, asali ma a bai-bai ake tafiya.
Jami'ar Maiduguri na ci gaba da jan hankalin dalibai duk da tashin bama-bamai a jihar
Duk da matsalar tsaro da ake fama da shi a Borno da kuma tashin bama-bamai a jami'ar Maiduguri dalibai na yin tururwa zuwa can domin yin karatu ko ina dalili?
Kasafin kudi: Ka ji abin da Yakubu Dogara ya fada game da shugaba Buhari
Shugaban Majalisar Wakilai Dogara wanda shine yace Jam’iyyar APC ta su Buhari ke da rinjaye a Majalisar don haka babu yadda za ayi su bari a ci mutuncin sa.
Tashin hankali: An sace wani babban Sojan Najeriya
An sace wani babban Jami’in Soja a Garin Legas jiya, babu mamaki masu garkuwa da mutane suka yi gaba da shi. Sojoji dai sun shiga buda wuta babu hankali.
‘Yan sanda sun dakatar da ganawar shugabanin jam’iyyar PDP
‘Yan sanda sun dakatar da ganawa tsakanin shugabanin kwamitin rikon kwariya na jam'iyyar PDP. Shuganin sun canza saman zuwa gidan gwamnan jihar Ekiti a Asokoro.
Matashi ya fara takakkiya daga Abuja zuwa Maiduguri domin nuna goyon baya ga Ali Modu Sherrif
Wani dan Najeriya mai suna, Mallam Ali, ya fara takakkiya daga Abuja zuwa Maiduguri domin alanta goyon bayansa ga Sanata Ali Modu Sherrif. Yaje Vanguard
Babu ta’addanci a Musulunci - Fafaroma
Yayinda duniya ke cikin hayaniyar yakin Donald Trump da Musulunci, Fafaroma Francis Benedict ya jaddada cewa babu wai abu mai suna ta’addanci a Musulunci.
Yadda manzon Allah ﷺ ya kwadaitar da mu akan tausayin talaka
Manzon Allah S.A.W na kula da talaka da tausayi da kuma rahama, ya kasance yana basu suk abinda suke bukata duk da cewa shi ma ba su yake da shi ba.
Naira tayi abin da ba ta taba yi ba
Naira ta fadi kasa war-was kamar yadda muke ji yanzu haka Dala ta kai N520 a kasuwar canji. A tarihi dai ba a taba samun lokacin da Naira ta sha Kasa haka ba.
Yanzu yanzu: Ofishin majalisar dokoki ya kama da wuta
Rahotanni sun kawo cewa Ofishin babban dan majalisar dokoki Francis Alimikhena ya kama da wuta, a yau Litinin, 20 ga watan Fabrairu, inda ta kona wasu abubuwa.
Ba za ku gaji wani abun Kirki daga gareni ba - Buhari ga iyalansa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace iyalansa ba za su gaji wani abun Kirki daga gareshi ba ko bayan bashi da rai. ya ce ya shawarce su da su nemi ilimi.
Rundunar sojoji tayi wa yan Biafara kakkausan kashedi
Rundunar sojin Najeriya ta ce ba zata cigaba da lamuntar yi mata kazafin cewa tana cin zarafin dan adam ba, daga kungiyar masu rajin kafa kasar Biafra wato IPOB
To fa! Ana bin Najeriya bashin Naira Tiriliyan 17
Nwankwo ya ce adadin bashin na triliyan 17 ya kunshi bashin da gwamnatin Tarayya da Jihohi 36 da Abuja suka ciyo daga cikin gida da kuma na kasashen waje.
Wai daman Gwamnan Niger bai yi bautar kasa ba ne? (Hotuna)
Wasu hotunan gwamnan jihar Niger Alhaji Abubakar Sani Bello sun fita inda aka ganshi sanye da kayan yan Bautar kasa watau NYSC sadda ya ziyar ce su a jihar tasa
An sake kwatawa: ýan bindiga sun kai sabbin hare-hare a kudancin Kaduna, anyi asarar rayuka 21
Shima dan majalisar jihar dake wakiltar mazabar Kaura Yakubu Bityong ya tabbatar da faruwar lamarin, inda yace maharani sun karkashe mutane da dama tare da babb