Dabba
Dabbobi de sunkasu kashi biyune akwai na gida dana daji, na gida sune kamar: kaza, kulya, akuya, kare, shanu, doki, talotalo, zabo, baru. Na daji dune wadanda ba'a ajesu agida sabada saboda hatsarin dawasu suke dashi kamar: zaki, kura, damisa, maciji, kunnama.