Marhabin

Daga Wiktionary
Barka da zuwa!
Hausa Wiktionary
Hausa/هَوُسَا - Barka da zuwa!

Maraba! Idan kuna kwaɗayin taimakawa domin rubuta littafin ƙamus ta bayanai a cikin harshen Hausa, to zaku iya taimakawa a nan. Wannan ƙamus ne wanda ke samar da ma'anonin kalmomi a cikin harshen Hausa a kyauta ga kowa dake son karantawa ko koyo.

Wannan shafin zai taimake ku domin kirkirar kalmomi taré da ma'anonin su a harshen Hausa wanda a yanzu haka akwai adadin kalmomi guda 2,727. (Domin neman yadda zaku taimaka, kuna iya tuntubar mu a Tattaunawa, ko idan kuna son kuyi amfani da haruffan Larabci ko ta Farsi.) Domin karin bayani shiga Babban shafin manhajar Wikipedia


Alhamis 1 Faburairu 2024

Article #2,727 :
  • 12:25, 26 Janairu 2024Kakili (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 315]Abubakr1111 (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Kakili''' wani mai ne da ake samunshi a jikin rago.<ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Kakili&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Matar Audu tanayin Miya da kakili ==Manazarta== Category:Kalma")
Domin sauran haruffan Hausa, zaka iya kwafa daga wadannan: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ (boko; duba Bisharat dan sun haruffan) ko haruffan Ajami, ڢ ڧ ڟ ٻ .