Wane adireshin imel ko lambar waya za ka so ka yi amfani da don shiga zuwa Docs.com?
Idan ka riga kana da wani asusu da ka yi amfani da tare da Office ko sauran sabis ɗin Microsoft, shigar da shi a nan.
Ko shiga da:
Shigarwa tana bari ka zazzage da kuma so ƙunshiya, waɗanda mawallafin zai farga da.
Ƙwanƙwasa ƙasa don a yi lodi daftarorin aiki ɗinka.
Daga baya, kana iya zaɓa wa yake iya duba daftarorin aiki ɗinka.
Ƙirƙira wani furofayil mai alama a cikin mintoci kuma zaɓi wani URL mai fara'a don sauƙin rabawa kamar Docs.com/sunan-ka.
Da Nazarorin Docs.com, za ka san lokacin da ake dubawa da kuma rabawa ƙunshiyarka.
Faɗi labari na baya na wani daftarin aiki da aka wallafa, ko aika tunaninka lokaci-lokaci don wasu su gani a cikin Mujallarka.
